ha_tq/ezk/17/19.md

240 B

Bisa ga Yahweh, alƙawarin wanene sarkin Yerusalem ya karya?

Bisa ga Yahweh, Sarkin Yerusalem ya karya alƙawarin sa ne.

Me Yahweh yace zai faru ga sojojin sarkin Yerusalem?

Yahweh yace sojojin sarkin Yerusalem zasu faɗi ta takobi.