Ta yaya sarkin Yerusalem ya karya alƙawarin da yayi da sarkin Babila?
Sarkin Yerusalem yayi tawaye ya kuma aika da jakadu zuwa Masar domin a bashi dawaki da sojoji.
Me Yahweh yace zai faru da sarkin Yerusalem?
Yahweh yace sarkin Yerusalem zai mutu a tsakiyar Babila.