Babban gaggafan ya shuka irin gefen ruwa mai yawa, yayi toho ya zama kuringa mai ressa da yaɗuwa har ƙasa.