Me Yahweh ya cewa Ezekiyel ya faɗi ga gidan Isra'ila?
Yahweh yace wa Ezekiyel ya faɗi kacici-kacici da kuma misali ga mutanen Isra'ila.
A misalin, ina ne babban gaggafan ya shuka tohon reshen itacen sidan?
babban gaggafan ya shuka tohon reshen itacen sidan a ƙasar Kan'ana a birnin fatake.