Yahweh yace zai yi da Yerusalem kamar yadda zai yi da duk waɗanda suka raina rantsuwar sa, suka kuma karya alƙawarin sa.