ha_tq/ezk/16/56.md

141 B

Me mutanen da ke kewaye da Yerusalem ke tunani game da birnin?

Mutanen da ke kewaye da Yerusalem sun raina birnin suna kuma yi masa ba'a.