ha_tq/ezk/16/40.md

141 B

Ta yaya fushin Yahweh ga Yerusalem zai sake bayan ya hukunta ta?

Bayan an hukunta Yerusalem, Yahweh ba zai sake yin fushi da ita ba kuma.