Yahweh yace banbancin shine ana biyan karuwa domin karuwancin su, amma Yerusalem tana biyan masoyan ta, ta kuma ba cin hanci.