ha_tq/ezk/16/08.md

162 B

Me Yahweh yayi wa Yerusalem sadda ta girma ta kai ga shekarun balaga?

Yahweh ya rufe Yerusalem da bargon sa, sa'an yayi mata rantsuwa ya kawo ta ga alƙawari.