ha_tq/ezk/15/07.md

250 B

Me Jama'a zasu sani bayan da Yahweh ya hallaka mazauna Yerusalem?

Duka zasu sani Ubangiji shine Yahweh.

Don me Yahweh zai mayar da ƙasar watsattsen kufai?

Yahweh zai mayar da ƙasar watsattsen kufai domin mazauna Yerusalem sun aikata zunubi.