Me Ubangaji Yahweh yace ya bada kuringar inabi ayi su?
Ubangiji Yahweh yace ya bada kuringar inabi bomin a ƙona a wuta.
Ta yaya Yahweh ya ce mazauna Isra'ila na kama da kuyangar inabi?
Yahweh yace mazauna Yerusalem suna kama da kuringar inabi da aka bayar don ƙonawa.