Bayan hukuncin Yahweh za a bar ragowa, waɗanda zasu fito da 'ya'ya maza da mata.
Idan Ezekiyel ya ga hanyoyin su da ayyukan ragowar zai ta'azantu.