ha_tq/ezk/14/21.md

145 B

Waɗanne hukunci huɗu ne Yahweh yace zai kawo akan Yerusalem?

Yahweh yace zai aiko da hukunci huɗu na yunwa, takobi, namomin jeji da annoba