ha_tq/ezk/14/09.md

238 B

Me Yahweh yace zai yi da annabin da aka ruɗa?

Yahweh yace zai ruɗi annabin ya hallaka shi.

Wane irin dangantaka Yahweh ya ke so da jama'ar Isra'ila?

Yahweh yace yana so jama'ar su zama jama'ar sa, shi kuma ya zama Allah gare su.