ha_tq/ezk/14/07.md

195 B

Me Yahweh yace zai yi ga duk waɗanda kebauta wa gumaka, kuma yana neman ji daga annabin Yahweh?

Yahweh yace zai mayar da shi alama da kuma abun ba'a ta wurin yanke shi daga jama'ar Isra'ila.