ha_tq/ezk/14/06.md

110 B

Me Yahweh ya kira gidan Isra'ila su yi?

Yahweh ya kira gidan Isra'ila su tuba su juya ga barin gumakan su.