ha_tq/ezk/14/04.md

173 B

Yaya Yahweh yace zai amsa wawaɗanda suka ɗauki gumaka a cikin zuciyarsu?

Yahweh yace zai amsa wa waɗandasuka ɗauki gumaka a cikin zuciyarsu bisa ga yawan gumakan su.