ha_tq/ezk/13/22.md

301 B

Me annabawan ƙaryan ke yi wa masu adalci da mugaye?

Annabawan ƙaryan na karya zuciyar masu adalci suna kuma ƙarfafa gwiwar mugaye.

Me Yahweh yace annabawan ƙaryan ba zasu sake samu ba?

Yahweh yace annabawan ƙaryan baza su sake ganin wahayoyin ƙarya ba ko suci gaba da annabcin ƙarya ba.