ha_tq/ezk/13/17.md

285 B

Me aka gaya wa ɗan mutum yayi game da 'ya'ya mata masu annabci daga tunanin su?

An gaya wa ɗan mutum yayi annaci gaba da su.

Waɗanne amfani matayen keyi da layu da kuma gyallen da suka yi?

layu da kuma gyallen da matayen suka yi suna anfani da shine dokin su farauci mutane.