Yahweh yace zai hallakar da bangon da waɗanda ke shafa masa farar ƙasa.
Annabawan ƙarya na annabcin salama ga Yerusalem.