Yahweh ya ce hannun sa yana ǧaba da annabawan ƙaryan, ba kuma za a sa su a cikin lissafin gidan Isra'ila ba.