ha_tq/ezk/13/05.md

280 B

Menene annabawan ƙaryan sun kasa yi?

Annabawan ƙaryan sun kasa gyara tsagogin bango da ke kewaye da gidan Isra'ila.

Me annabawan ƙaryan ke faɗa ko da yake Yahweh bai aike su ba?

Annabawan ƙaryan na cewa wannan da wancan ne furcin Yahweh ko da yake Yahweh bai aike su,