ha_tq/ezk/13/01.md

149 B

Daga ina annabawan ƙarya na Isra'ila ke samun annabcin su?

Annabawan ƙarya na Isra'ila suna samun annabcin su daga zuciyar su da kuma ruhun su.