ha_tq/ezk/12/26.md

325 B

Yaushe gidan Isra'ila ke tunanin annabcin Ezekiyel zai cika?

Gidan Isra'ila suna cewa wahayoyin na kwanaki da yawa ne masu zuwa, kuma annabcin na lokutta masu nisa ne.

Me Yahweh yace game da cikan wahayin da Ezekiyel ya gani?

Yahweh yace maganganun sa ba zasu ƙara yin jinkiri ba, amma maganar da Ya faɗa zasu cika.