ha_tq/ezk/12/24.md

159 B

Me Yahweh yace ba zai ƙara faru a gidan Isra'ila ba?

Yahweh yace baza a ƙara ganin wani wahayoyin ƙarya ba, ko duba ta nemansuna a cikin gidan Isra'ila.