ha_tq/ezk/12/19.md

258 B

Ta yaya Yahweh yace mutanen Isra'ila zasu ci su kuma sha?

Yahweh yace za su ci abincinsu da rawar jiki kuma su sha ruwa cikin fargaba.

Me Yahweh yace zai faru da Birane da kuma kasar?

Yahweh yace Biranen za su zama kufai, kuma ƙasar za ta zama kango