ha_tq/ezk/12/14.md

355 B

Me Yahaeh yace zai faru da sojojin sarkin Yerusalem?

Yahweh yace sojojin zasu watse, zai kuma iako da takobi bayan su.

Waɗanne dalilai biyu ne Yahweh ya bayar don ceton mutane kaɗan daga cikin su?

Yahweh yace zai bar mutane kaɗan daga cikin su domin su bada rohoton dukan abin ban ƙyama na Isra'ila, domin su kuma sani cewa Yahweh shine Allah.