ha_tq/ezk/12/08.md

243 B

Wane tambaya gidan Isra'ila suka yi wa Ezekiyel daya fito daga gidan sa?

Gidan Isra'ila sun tambaye shi me kake yi.

Su wa Alamun annabcin Ezekiyel ya shafa?

Alamar annabcin Ezekiyel ya shafi sarakunan Yerusalem da dukan gidan Isra'ila.