ha_tq/ezk/12/04.md

224 B

Yaya Yahweh ya ce wa Ezekiyel ya fita?

Yahweh ya ce wa Ezekiyel ya huda rami ta bango ya fita ta ciki.

Bisa ga Yahweh menene manufar fitar bautar Ezekiyel?

Yahweh yace zuwa bautar Ezekiyel alama ce ga gidan Isra'ila.