ha_tq/ezk/12/03.md

140 B

Me Ezekiyel zai yi a fuskar mutanen Isra'ila?

Ezekiyel zai shirya kayan sa domin zaman bauta, ya kuma fita ta fuskar su zuwa wata ƙasa.