ha_tq/ezk/11/24.md

136 B

Me Ezekiyel yayi bayan Ruhu ya mayar dashi cikin kaldiya?

Ezekiyel ya gaya wa 'yan zaman bauta dukan wahayin da Yahweh ya nuna masa.