ha_tq/ezk/11/19.md

421 B

Me Yahweh yayi alkawarin ɗauke wa jama'ar Isra'ila, ya kuma basu me?

Yahweh yayi alkawarin dauke musu zuciyar dutse ya kuma basu zuciyar tsoka.

yaya Jama'ar Isra'ila zasu tafiya a lokacin?

Mutanen Isra'ila zasu yi tafiya cikin tafarkin Yahweh, su kuma kiyaye dokokinsa.

Me Yahweh yace zai yi da waɗanda suka ci gaba da tafiya cikin sha'awar abin ban ƙyamarsu?

Yahweh yace zai kawo ayyukan su ga kawunan su.