ha_tq/ezk/11/16.md

154 B

Wane alkawariYahweh yayi wa Isra'ila bayan hukuncin sa?

Yahweh yayi alkawarin tattaro Isra'ila daga mutane dabam dabam, ya komo da su ƙasar Isra'ila.