472 B
472 B
Me mutanen ashirin da biyar suke tsoro, me kuma Yahweh ya ce zai kawo?
Mutanen ashirin da biyar suna tsoron takobi, Yahweh kuma yace zai kawo takobi a kan su.
A hannun wa Yahweh zai bada mutane ashirin da biyar ɗin?
Yahweh zai bada mutanen ashirin da biyar a cikin hannun baƙi.
A ina za a hukunta mutanen ashirin da biyar ɗin, kuma saboda hukuncin Yahweh akan su me zasu sani?
Za a hukunta mutu a cikin iyakar Isra'ila domin su sani cewa Ubangiji ne Yahweh.