ha_tq/ezk/11/02.md

155 B

Laifin me Allah yace mutane ashirin da biyar ɗin sun yi?

Allah yace sun yi laifiin ƙirƙiro zunubai da kuma yin miyagun shirye-shirye a cikin birnin.