ha_tq/ezk/11/01.md

154 B

Me Ezekiyel ya gani lokacin da Ruhu ya kawo shi ƙofar gabas ta shiga gidan Yahweh?

Ezekiyel ya ga mutum ashirin da biyar, tare da shugabannin jama'a.