ha_tq/ezk/10/12.md

168 B

Me ya rufe kerubim da gargarorin huɗu?

Idanu suka rufe kerubim da gargarorin huɗu.

Wane suna a ka ba gargarorin huɗu?

An kira gargarorin huɗuda suna guguwa.