ha_tq/ezk/10/09.md

156 B

Menene kamanin gargarorin da suke kusa da Cherubim ɗin?

Gargarorin da suke kusa da kerubim din suna kama da sarƙaƙyiyar gargare a cikin wata gargare.