Yahweh ya ce wa mutumin da ke sanye da tufafin linin ya cika hannuwan sa da garwashin wuta ya watsa su a bisa birnin.