ha_tq/ezk/09/09.md

267 B

Wace amsa Yahweh ya ba Ezekiyel a kan tambayar sa?

Yahweh ya amsa cewa zunuban gidan Isra'ila da Yahuda sun ƙasaita kwarai, don haka ba zai ƙyale su ba.

Wane rahoto marubucin ya kawo?

Marubucin ya kawo rahoton cewa yayi duk abinda Yahweh ya umurce shi yayi.