ha_tq/ezk/09/07.md

166 B

Wanetambaya Ezekiyel yayi wa Yahweh da ya ga mazaje shiddan na hallaka birnin

Ezekiyel ya tambayi Yahweh ko zai hallaka duka sauran jama'ar Isra'ila da hushin sa.