ha_tq/ezk/09/05.md

168 B

Me Yahweh ya gaya wa majaje shidda masu makamin hallakawa su yi?

Yahweh ya ce wa mazaje shiddan su kashe dukan jama'ar, amma banda wadanda ke da shaida a goshin su.