ha_tq/ezk/09/03.md

347 B

Daga ina ɗaukakar Allah na Isra'ila ta tashi, kuma ina ta koma?

Ɗaukakan Allah na Isra'ila ta tashi daga kerubin inda take dă, zuwa bakin ƙofar gidan.

Me Yahweh ya gaya wa marubucin yayi?

Yahweh ya gaya masa ya ratsa ya sa shaida a goshin mutanen da ke nishi da tsaki game da dukkan haramtattun ayyukan da ake yi cikin tsakiyar birnin.