ha_tq/ezk/08/16.md

137 B

Me Ezekiyel ya gani a cikin farfajiyar gidan Yahweh?

ya ga maza ashirin da biyar sun juya fuskokin su ta gabas suna yiwa rana sujada.