ha_tq/ezk/08/12.md

141 B

Me dattawan ke cewa game da Yahweh yayin da suke bautan gumakan?

Dattawan na cewa Yahweh baya ganin su, kuma Yahweh yayi watsi da ƙasar.