ha_tq/ezk/08/07.md

174 B

Bayan Ezekiyel ya gini bangon sai ya ga ƙofa, me Ruhu ya gaya wa Ezekiyel yayi?

Ruhun ya gaya wa Ezekiyel ya je ya ga irin haramtattun ayyukan muguntar da suke yi a nan.