ha_tq/ezk/08/03.md

4 lines
138 B
Markdown

# Ina Ruhu ya kai Ezekiyel, me kuma ya gani?
Ruhu ya kai Ezekiyel Yerusalem a ƙofar arewa ta ciki, inda yaga gunkin da ke cakuno kishi.