ha_tq/ezk/07/26.md

288 B

Me zai faru idan jama'a suka nemi wahayi daga wurin annabi?

Idan mutane suka nemi wahayi, shari'a da shawara zasu lalace.

Yaya sarki da kuma jama'a zasu yi lokacin da Yahweh ya auko da hukuncin sa?

In hukunci ya zo, sarki zai yi makoki jama'a kuma zasu yi makyarkyata cikin tsoro.