Za a bada kayan adon su ga baƙi da kuma miyagu a matsayin ganima.
'yan adawa zasu shiga ƙaunataccen wurin Yahweh su ƙazamtar da shi.