ha_tq/ezk/07/14.md

178 B

Yaya waɗanda ke cikin birni za su mutu?

Na cikin birni za su mutu da yunwa da annoba.

Ta yaya waɗanda suka ragu zasu tsira?

Waɗanda suka ragu zasu tsira zuwa tsaunuka.